[ { "title": "Menene Dauda ya tambayi Ubangiji yayi wa abokan gaban Dauda?", "body": "Ya tambaye Ubangiji ya lalata su, kuma ya rikita harsunansu." }, { "title": "Me ake samu a tsakkiyar birnin?", "body": "Zunubi, ɓarna da mugunta ake samu a tsakkiyar birnin." } ]