[ { "title": "Mene ne wawa ke cewa a zuciyarsa?", "body": "Yace, \"babu Allah.\"" }, { "title": "Lokacin da Allah ya dubo 'yan adam, ko ya sami wani wanda ya gane kuma yana neman shi?", "body": "A'a, dukkan su sun fanÉ—are, kuma ba wani mai aikata abin kirki." } ]