[ { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya sa ya kuma canja a cikin sa?", "body": "Ya roƙi Allah ya sa massa zuciyar tsabta, ya kuma kullum yayi abin da ke dai-dai." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah kada yayi masa?", "body": "Ya roƙi Allah kada ya kore shi daga fuskar sa, kuma kada ya ɗauke Ruhunsa mai Tsarki daga gare shi." } ]