[ { "title": "Me Allah yace da mugaye suke tunani game da shi lokacin da Allah ya yi shiru?", "body": "Suna tunanin cewa Allah wani me kamar da su." }, { "title": "Wane ne zai taimaki mugaye sa'anda Allah ya kekketa su?", "body": "Babu wanda zai zo ya taimake ku." } ]