[ { "title": "Waɗanne sunan Allah uku ne Asaf yayi amfani da ita ya kwatanta Allah?", "body": "Ya yi amfani da sunan \"Maɗaukaki\", \"Allah\", kuma \"Yahweh.\"" } ]