[ { "title": "Wane ne zai zama mai kiwon mutane?", "body": "Mutuwa zai zama mai kiwon su." }, { "title": "Mene ne zai faru da mutane da safe?", "body": " Adalai zasu yi mulki a kansu da safe." }, { "title": "Mene ne Allah zai yi wa marubucin?", "body": "Allah zai 'yantar da rai shi daga ikon lahira; zai karɓe shi." } ]