[ { "title": "A ina Allah yake mulki?", "body": "Yana mulki bisa dukkan al'ummai." }, { "title": "A ina Allah yake zaune?", "body": "Yana zaune a tsattsarkan kursiyinsa." }, { "title": "A ina ne ya'yan sarakuna sun tattaru?", "body": "Sun tattaru wurin mutanen Allah na Ibrahim." }, { "title": "Don mene ne ya'yan sarakuna sun tattaru wurin mutanen Ibrahim?", "body": "Sun tattaru wurin mutanen Ibrahim domin yana da É—aukaka mai girma." } ]