[ { "title": "Yaya Allay ya je sama?", "body": "Allah ya je sama tare da kuwwa da ƙarar kakaki." }, { "title": "Don me ya kamata kowanne mutum ya raira waƙar yabo ga Allah?", "body": "Ya kamata kowanne mutum ya raira waƙar yabo domin Allah ne sarkin dukan duniya." } ]