[ { "title": "Don mene ne ruhun maruɓucin ba za ya karaya ba ko yayi shuru cikin shi ba?", "body": "Begen ruhunsa na cikin Allah domin zai yi yabo wa Allah, wanda shine taimako da Allahnsa." } ]