[ { "title": "Mene ne maruɓucin zai tambayi Allah dutsensa?", "body": "Zai tambaya me yasa Allah ya manta da shi, kuma me yasa yake makoki saboda danniyar maƙiya." }, { "title": "Da mene ne maruɓucin ke kwatanta tsautawar makiyansa?", "body": "Yace su na kama da ciwo da ya farfasa ƙasusuwarsa. " } ]