[ { "title": "Wane ne Dauda yace mai albarka ne?", "body": "Wanda na kulawa da masara karfi mai albarka ne." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka?", "body": "Yahweh zai ƙubutar sa shi, ya ƙebe shi kuma ya ajiye shi da rai, kuma zai zama mai albarka a duniya." }, { "title": "Mene ne Yahweh ba zai yi wa mai albarka ba?", "body": "Yahweh ba zai bar shi ga nufin maƙiyansa ba." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka da ke gadon wahala?", "body": "Yahweh zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa kuma ya maida gadonsa na ciwo zuwa gadon warkaswa." } ]