[ { "title": "Don mene ne Dauda ya firkita?", "body": "Ya firkita domin matsalolin da ba za a iya kirgawa ba sun kewaye shi kuma zunubansa risku masa. zuciyarsa ta karaya." }, { "title": "Mene ne yake addu'a a kan abin da Yahweh dai ji dadin yi?", "body": "Ya yi addu'a Yahweh ya yarda ya ƙubutar da shi." } ]