[ { "title": "Wanne suna ne Dauda yake amfani da shi idan ya roƙi taimako?", "body": "Ya kira shi, \"Yahweh\", \"Allah\", \"Ubangiji\", kuma \"cetona.\"" } ]