[ { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada ya yi cikin fushinsa?", "body": "Ya roƙi Yahweh kada ya tsauta masa cikin fushinka, ko ya hukunta shi cikin fushinsa." } ]