[ { "title": "Ma wane ne Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarinsa?", "body": "Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarin Allah ga waɗanda sun san Allah." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah kar ya bari ya faru?", "body": "Dauda roƙi Allah kar ya bar ƙafafunmai girman kai ya zo kusa da shi, kuma hannun mugaye su kore shi." }, { "title": "Mene ne zai faru da mugayen da suka faɗi?", "body": "An buga su ƙasa basu iya tashi ba. " } ]