[ { "title": "Mene ne ya isa sammai da kuma giza-gizai?", "body": "Amintacen alƙawarin Yahweh ya isa sammai, kuma amincinsa ya isa giza-gizai." }, { "title": "Yaya adalcin yahweh yake?", "body": "Adalcin na kama da dogayen duwatsu da kuma zurfafan tekuna." }, { "title": "Mene ne Yahweh yake karewa?", "body": "Yahweh yana kare mutane da dabbobi." } ]