[ { "title": "Mene ne Dauda yake so Yahweh yayi tunda ya gan matsalolin Dauda?", "body": "Baya son Yahweh yayi shuru, kar yayi nesa, kuma ya tashi kuma ya farka ka kare shi." } ]