[ { "title": "Mene ne Dauda yake so ya faru da waÉ—anda suke shirin cutar da shi?", "body": "Dauda yana so a juyar da su a kuma hargitsa su." }, { "title": "Wane ne Dauda yake so ya korar da abokan gabansa?", "body": "Yana so mala'ikan Yahweh ya korar da su." } ]