[ { "title": "Yahweh yana kusa da wanene?", "body": "Yana kusa da masu karyayyar zuciya." }, { "title": "Wane ne Yahweh ke ceto?", "body": "Yana ceton waɗanda aka ƙuntatawa a cikin ruhu." }, { "title": "Mene ne ke faruwa da masu adalci dake da matsololi da yawa? ", "body": "Yahweh ya basu nasara akan dukkansu kuma ya kare dukkan ƙasusuwansu." } ]