[ { "title": "Mene ne Dauda ke cewa game da masu neman Yahweh?", "body": "Wanda ke neman Yahweh ba za su rasa kowanne abu mai kyau ba." }, { "title": "Mene ne Dauda yake ce wa yara?", "body": "Dauda yace, \"ku zo, ku ji kuma zan koya muku tsoron Yahweh.\"" } ]