[ { "title": "Mene ne marubucin yace Yahweh yayi da ruwayen tekuna?", "body": "Ta tara ruwayen teku wuri É—aya kamar tudu." }, { "title": "Mene ne murubucin yace mazaunan duniya za su yi?", "body": "Dukkan mazaunan duniya su tsaya cikin tsoron Yahweh." } ]