[ { "title": "Mene ne ya faru da Dauda lokacin da yayi shuru?", "body": "Ƙasusuwarsa sun lalace kuma yana nishe-nishe dukkan yini. hannun Allah da nauyi a bisa Dauda kuma ƙarfinsa ya gaza." } ]