[ { "title": "Ina ne Yahweh ya sa ƙafafun Dauda?", "body": "Yahweh ya sa tsawayen Dauda a fili." }, { "title": "Don mene ne Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?", "body": "Yana son Yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba." } ]