[ { "title": "Da mene ne Dauda ya kwatanta muryar Yahweh?", "body": "Ya kwatanta muryar Yahweh da tsawa." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya fasa gutsiri-gutsiri?", "body": "Yahweh ya fasa itatuwan sidan Lebanon gutsiri-gutsiri." } ]