[ { "title": "Mene ne Yahweh ya ji?", "body": "Yahweh ya ji karar roƙon Dauda." }, { "title": "Wane ne ƙarfi da garkuwan Dauda?", "body": "Yahweh ne ƙarfi da garkuwan Dauda." }, { "title": "Zuciyar Dauda na dogara ga wane ne?", "body": "Zuciyar Dauda na dogara ga Yahweh kuma yana murna sosai." }, { "title": "Wane ne ƙarfin mutanensa?", "body": "Yahweh ne ƙarfin mutanensa." }, { "title": "Wane ne maoɓyar ceto ga shafaffunsa?", "body": "Yahweh ne maɓoyar ceton shafaffunsa." } ]