[ { "title": "Menene Dauda ya kan yi idan yana zagaya bagadin Yahweh?", "body": "Yana wakar yabo da karfi in kuma shaida dukkan ayyukan Yahweh masu girma." }, { "title": "Yaya Dauda yake ji a gidan da Yahweh yake zaune?", "body": "Yana kaunar gidan da Yahweh yake zama." } ]