[ { "title": "Daga mene ne a ke yin hanyoyin Yahweh?", "body": "Ana yin su daga amintaccen alkawarin kuma da aikata gaskiya." }, { "title": "Don mene ne Yahweh zai gafarta zunuban Dauda?", "body": "Sabili sa sunansa ne Yahweh zai gafarta wa Dauda." } ]