[ { "title": "Wane ne zai haura tudun Yahweh kuma ya tsaya a wurin tsarki na Yahweh?", "body": "WaÉ—anda ke da hannunwa da zuciya mai tsabta, wanda basu fadar karya, kuma wadanda basu yin rantsuwa domin yin yaudara zasu haura tudun Yahweh kuma su tsaya a wuri mai tsarki." } ]