[ { "title": "Mene ne ya zagaya ya kuma kewaye Dauda?", "body": "Karnuka sun zagaye shi kuma taron masi aikata mugunta suka kewaye shi, suka huda hannunwa da ƙafafunsa." } ]