[ { "title": "Don mene ne sarkin bai jijjigu ba?", "body": "Ba zai jijjigu ba domin ya dogara ga Yahweh ta wurin alkawarin amincin Madaukaki." }, { "title": "Wane ne hannun Yahweh zai kama?", "body": "Hannunsa zai kama dukkan abokan gaban da sun ki Yahweh." } ]