[ { "title": "Mene ne zai faru idan bawan bai bar zunubai marasa kangado su mulke shi ba?", "body": "Zai zama kamili, kuma su zama marasa laifi daga laifuffinsu masu yawa" }, { "title": "Mene ne Dauda yake so ya zama abun karba a fuskar Yahweh?", "body": "Dauda yana so maganar bakinsa da tunanin zuciyarsa su zama abin karba a fuskar Yahweh." } ]