[ { "title": "Mene ne masu tsoronsa zasu yi ga sarakuna da shugabannin na wansu al'ummai?", "body": "Zasu ɗaure sarakunan da sarƙoƙi shugabannin kuma da baƙin ƙarfe. " }, { "title": "Wane ne zai samu ɗaukaka sa'ad da an aiwatar da huƙuncin ", "body": "Wannan ne zai zama ɗaukaka domin dukkan amintattunsa. " } ]