[ { "title": "Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?", "body": "Ya kamata a yabi Yahweh saboda ya bada umarni kuma dukkan kome aka hallicesu." }, { "title": "Mene ne doka da bazata taɓa canza ba?", "body": "Dokan Yahweh bazata taɓa canza ba." } ]