[ { "title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?", "body": "Rana, wata, taurari masu ƙyalli, sammai mafi tsayi da ruwayen dake sama da sarari ya kamata su yabi Yahweh." } ]