[ { "title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?", "body": "Dukkan kome dake cikin sammai, waÉ—anda ke can tuddan sama, dukkan mala'ikunsa da dukkan rundunarsa zasu yabe shi." } ]