[ { "title": "Wane ne wannan mai albarka?", "body": "Mai albarka ne wanda mataimakinsa Allahn Yakubu ne, wanda begensa na cikin Yahweh Allahnsa." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya yi?", "body": "Yahweh ne yayi sama da ƙasa, da teku, da dukkan abubuwan dake cikinsu." } ]