[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi domin waɗanda suna ƙaunarsa?", "body": "Yahweh yana lura da dukkan waɗanda ke ƙaunarsa." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi ga dukkan mugaye?", "body": "Zaya hallaka dukkan mugaye." } ]