[ { "title": "Mene ne wata tsara zasu yi shelar da raira game ga mai zuwa?", "body": "Zasu yi shelar ayyukan Yahweh nagari masu yawa kuma zasu raira yabo akan adalcinsa." } ]