[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi wa Dauda sa'ad da ya kira gare shi?", "body": "Yahweh ya amsa masa, kuma ya ƙarfafa shi kuma ya bashi karfin zuciya." }, { "title": "Mene ne sarakunan duniya zasu yi?", "body": "Zasu mika godiyan su domin maganganun Yahweh." } ]