[ { "title": "Mene ne aiki da Yahweh ya yi ya nuna girmansa?", "body": "Yakan kawo gizagizai, ya sa walƙiya da ruwan sama su taho tare, ya kuma fito da iska daga rumbunsa." } ]