[ { "title": "Yaya ne za a suturta da siristocin kuma wane ne zai yi ihu don murna? ", "body": "Firistocin za a suturta da adalci kuma amintattun Allah sun yi ihu don murna." }, { "title": "Daga wane ne ne ya kammata amintattun ba zasu juya ba?", "body": "Ya kammata ba zasu juya wa zaɓaɓɓen sarkinsu baya ba." } ]