[ { "title": "Mene ne rai Dauda kamar?", "body": "Raisa tana toshe kuma tana shiru kamar ɗan da aka yaye." }, { "title": "A yaushe ne Dauda ya fadawa Isra'ila tasa bege cikin Yahweh?", "body": "Yace masu su bege cikin Yahweh yanzu da har abada." } ]