[ { "title": "Mene ne ya kan faru da duk wanda ya girmama Yahweh kuma ya ke tafiya cikin hanyoyinsa? ", "body": "Duk wanda ya girmama Yahweh kuma yake tafiya cikin hanyoyinsa mai albarka ne." }, { "title": "Mene ne marubuci ya ce zai faru da mutum wanda ke jin daÉ—in abin da hannuwansa suka wadatar?", "body": "Mutum nan zai yi albarka da wadata." } ]