[ { "title": "Mene ne mutanen suka yi bayan da Yahweh bai bar su a yayyage su da haƙoran abokan gãbansu?", "body": "Mutanen sun albarƙaci Yahweh." }, { "title": "Mene ne kubcewar Isra'ilawa kamar?", "body": "Kubcewarsu na kamar tsuntsu daga tarkon mafarauta." } ]