[ { "title": "Mene ne da zai faru in da Yahweh ba don Yahweh yana gefen Isra'ila ba sa'ad da mutane suka taso gãba da su?", "body": "Idan da ba don Yahweh yana gefen Isra'ila ba, mutane da suka taso gãba da su da sun haɗiye su ɗugum da rai. " } ]