[ { "title": "Don mene ne mutane sun roka Yahweh yayi masu jinkai?", "body": "Mutanen na cike da wulaƙanci, suna ma fi cike da ba'ar masu ba'a da kuma renin masu fahariya." } ]