[ { "title": "Zuwa ga wane ne marubuci ya ɗaga idanunsa?", "body": "Marubuci ya ɗaga idonsa ga wanda yake bisa kursiyi a sammai." }, { "title": "Har yaushe ne idanun mutane na duban Yahweh Allahnsu?", "body": "Suna duban Yahweh har sai ya nuna masu jinƙai." } ]