[ { "title": "Mene ne zai faru da waɗanda suna ƙaunar Yerusalem? ", "body": "Waɗanda suna ƙaunar Yerusalem zasu ɓunkasa." }, { "title": "Mene ne Dauda ya so ya zama a cikin katangogin da hasumiyun Yerusalem?", "body": "Ya so salama ya kasance cikin katangogin da wadata cikin hasumiyun." } ]