[ { "title": "Mene ne an ce wa Dauda da ya sa shi farinciki?", "body": "\"Bari mu tafi gidan Yahweh\" an ce wa Dauda. " }, { "title": "Ina ne sawayen mutanen na tsaye?", "body": "Sawayensu na tsaye cikin ƙofofin Yerusalem." }, { "title": "Yaya ne an gina Yerusalem? ", "body": "An gina Yerusalem ne kamar birni da aka yiwa shiri a hankali." } ]