[ { "title": "Mene ne marubuci zai ɗaga idanunsa ga?", "body": "Marubuci ya ce zai ɗaga idanunsa ga duwatsu. " }, { "title": "Daga wurin wane ne marubuci yace taimakonsa zai zo?", "body": "Marubuci yace taimakonsa zai zo daga Yahweh." } ]